Share this page
5 / 5
milkeni da wasu mayuka na gani na fada masu tsananin kamshi da su launin fata dama tun da muka dawo daga maiduguri kamshi duk inda na ratsa sai na barsu da kamshina yar borno na zaune tana kankare min lallan ba bose wata mai gyaran gashi ce ma kwaf tun su anty yagana ne ta hadda ai gyaran gashi ita ce tasa man gashi mai tsada tana min shampoo sai tabke min gashi takeyi wai nayi dabara da ban fara sa mai ba sai da na tashi aure ni dai jinsu kawai nakeyi saboda yau haka nake jin jikina,can text din da aka saba yimin ya shigo Amira ce ta miko min waya gashi ango yayo text nace ba ango bane na duba sai naga ina miki murna amma har ynxu bancire rai da samun ki ba har sai na ga an daura miki aure abinda bana fata dan ban san ya zan kasance ba wannan ranar,nace kaini wannan mutumin ya dameni Amira karanta ki gani wanda nake gaya maki din nan ne ta amsa tana kokarin dubawa tana cewa kila ma Adams ne kin kasa ganewa kafin ta gama dubawa sai ga call ganin sunan Adams ya sanya ta bani tace to ga ango ki ce mishi ya fa iso yau don gobe zamu soma shagali kuma muna so kowanne yaje,duk surutun da take yi ban saurare taba dan sai samu kaina da wata mummunar faduwar gaba na amshi wayar na daga sai naji muryar Adams cikin sanyi da sakewar murya yace Amina gabana ya fadi dan bai taba kiran sunan ba,na kwace kaina daga hannun bose nace Adams menene yace dan Allah kiyi hakuri banyi niyar yaudarar ki ba amma am sorry ba zan aure ki ba na fasa sai dai still ba zan daina sonki ba,jikina ya soma rawa nace adams ka cuceni me nayi maka? A...A....Adam...ka,ban karasa ba sai kirjina ya tokare jikina yana ta karkarwa,na dai ji su bose da yar borno suna tambayata lfy?Amira na salati daga nan sai na fadi Kash sai mun hadu a na uku don jin yadda zata kasance Halima Abdullahi k/mashi An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 5 of 5