Share this page
1 / 5
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Tawa Tasameni 2-01 Posted by ANaM Dorayi on 02:19 AM, 03-Jan-16 Under: TAWA TASAMENI __________NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI________ Cikin tsoro nake dubansu dukkansu ni suke kallo cikin mamaki da sauri na dubi yayanmu shi kan murmushi ma yake yana rike da hannuna muka isa gunsu Haj Laure ta sakar mishi harara gami da cewa Abdulrahim kana da hankali kuwa?fuskarshi a sake yake cewa me ya faru momi?naga kun zo nan kuda yawa kuna faman rafka salati,haushi ya kara kamata tace kai fa ka iya rainin hankali rungume fa muka ganka da wannan bakar yarinyar amma dayake ka iya duniyanci sai ka nuna ko a jikinka ita kuma tana wani kikkifta ido dama an saba da bin maza ai ka kyauta a kunnan uwarka in ni ka raina ni ka gamu da uwarka,ta juya fuu!sai kawai ya daga kafadunshi gami da fadin ke ya shafa ya juya ga sauran kannanshi uban me kuke jira?cikin sauri suka juya kowa yana yar kunkuni Amarya kadai suka bari tana faman rafsa kuka,ya saki hannu na yaje gunta ya dafa ta yana mata magana,ban dai san me yake ce mata ba, na san dai ba zai wuce lallashi ba har ya ciyo kanta ta fada jikinshi ya rungumeta ganin haka sai kishi yataso min kirjina yasoma nauyi sai na dauki Gwaggwarona da ya fadi na tafi cikin takaici,na dubi wayata da take ta faman ruri a kan teburin robar dake gabana,ban dauka ba bare naga kowaye har ya tsinke,zaune nake kamar gunki ina tunanin rigimar da za'ayi idan zancen nan ya isa kunnen Haj Yaya?sannan in mama taji cewa yaynmu ya rungumeni na ma kasa komawa cikin hall din,kukan wayar nema ya kuma dawo dani daga tunanin da nakeyi cikin rashin kuzari na yunkura na dauki wayar,sunan Mami na gani akan screen din na dauka ina fadin ya dai Mami?tace yaynmu ne yake nemanki,na danyi tsaki gami da fadin me zaiyi min?ni fa ban son a dameni,tace sai ki kirashi ki tambaye shi ni ban sani ba,ta kashe wayar nasan taji haushin tsakin da nayi mata ne Assalam ya yar kyakkyawa na zauna?da sauri na juyo Adams ne nayi ajiyar zuciya sannan nace zauna mana ya zauna gami da fadin ya kike zaune anan ke kadai,nace na gaji da hayaniyar ne shi yasa na fito nan,yace is good nima na nemeki ban ganki ba gashi bani da numbarki so daga baya sai nayi tunanin fitowa shine na fito gashi nayi sa'a baby tunamin sunanki,Amina sunana amma Iman ake ce min ya gyara zama sannan yace sunan yayi min duka biyun yanzu ya maganar mu?nace wacce maganar kenan fa?yace ina sonki gane nifa ina sonki kuma aure ki sannan zaki yi krt ki a England domin can zan tafi dake ki yarda dani Iman ni mai sonki da dukkan gskyta ne,dubanshi kawai nakeyi dan gayan black beauty ne idanunshi masu kyau salon maganarshi da yan da yake kiran sunana sai ya kara burgeni kuma na ji zan iya yin uwar daki a rashin uwa wato zaniya auran shi a rashin yaynmu....ya katse min tunani look Iman bani zuciyarki in dan shiga nasan zaki soni lokaci kadan ba mai yawa ba am yar kyakkyawa kinji?ya kura min ido nayi dariya shima sai dariyar ya keyi,nace kaci gaba da neman fada gurin yayanmu yanxu in yace ya yarda na aureka ni a gurina ba matsala yayi shiru na yan dakikai sannna yace nafiki sanin waye Maska din don in yace abu baya canjawa ni dai zan nemi so gareki tare da yardarki kuma tun da na ganki jikina ya bani kece madam dina da na dade ina nema ashe tana Nigeria,dariya ya bani sosai muna ta hira bamu ankaraba jin hayaniyar mutane mukayi ashe har antashi,yaya kabir ya maida mu gida bayan munyi sallama da Adams akan sai gobe,kafin lokacin kamun Amarya tuni lbr ya bazu yaynmu ya rungumeni na idar da sallar ishai mama ta kirani wane lbr naji ana faman riritawa a gidan nan,cikin in ina na gaya mata abinda ya faru amma bance mata ya rungumeni ba ce mata nayi don ya kirani zai bani sako ko sakon bai riga ya fada min ba sai gasu haj laure shine suke ta surutunsu mama tace ance wai har rungume ki yayi?cikin sauri nace aa bansan wannan ba shiru na dan lokaci sannan ta juya ta fita,washe gari da safe misalin karfe tara ina ta faman yiwa mama gyaran daki ita kuma tana dakin Alhj tana mishi gyara kasancewar yaune daurin aure,karar wayata na juyo daga dakinmu na nufi dakin sai muka hadu da Jamila zata kawo na amsa ina fadin Jamila har ynxu baku wuce haddar ba,ina sagir? tace gashi can yaki yayi sauri ya saka kayan tacigaba da cewa anty don Allah dama mu zauna kinga yau fa bikin yayanmu daidai lokacin dana kara wayar a kunnena nace to anki din maza ku wuce Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Hello yaynmu ne yace kina jina nace eh yace ban fa karya ba bayan haka ina son ki hada mani kayana guri daya kin gane?nace wanne kaya?yace ki dai sama min abin da zan karya tukunna in kin zo sai ki gansu nace to,bayan na gama sai na fito kamar munafuka don tun jiya da abun nan ya faru ban fito ba tun da na shiga daki,ina kicin ina hada mashi breakfast sai ga mami tace wai shin jiya mai ya faru ne?naji wasu surutai itama yanda na fada ma mami haka na fada mata tayi tsaki sannan tace shine aka canza magana surutu kala kala ana tayi ba dan Baba ya taka borki ba da sai anyi rigima,gabana ya fadi nace waye ya gaya ma Baba wannan lbr?tace oho kila yaynmu ne dan sun rasa wanda ya gaya mishi. Nayi sallama a dakinshi da tire a hannuna shi kadai ne zaune kan kujera na ajiye tiren sannan na gaisheshi ya bude kula me kika kawo min?nace gashi nan dai duba,yace to sauran ki hada min kayana nace wane kayan?yace gasu can kinsan yau zanyi kaura shine nake aon insa kabir ya kai min kayana haushi ya kamani ban ce komai ba na shiga dakin a raina nace me shegen zumudin tsiya kawai,ba karamin gajiya nayi bada hada kayan nan akwati hudu na cika banda wata jaka babba wasu kayan ma ina ganin bai taba sa su ba,yawanci kananan kaya ne manyan akwati daya na cika ga kuma sauran nan cikin durowar kayan shi itako babbar jaka duk JC ne da sauransu,na gama ina shirin fitowa naji sallamar Haj yaya can cikin falon ya amsa sannan ta shigo tana fadin kai da waye naga takalmin mata? gabana ya fadi a sauri na shige bayan labule na boye ya amsa mata da cewa ni kadai ne ta leko bedroom din tana fadin wannan kayan fa?yace ina shirya su ne don inason kabir ya kai min can gidan yakubu avenu,ta karasa shigowa cikin bedroom tana fadin matsalarka kenan baka son manyan kaya sai aukin dinkasu tazo kusa dani ta tsaya tana kallon kayayyakin ni kam jikina rawa yake a bayan labule gashi bata magana a hankali don tunda dama haj yaya mafadaciya ce don haka ko maganar arziki takeyi sai kaji tamkar tana fada ne,Yayanmu yana tsaye a bakin kofa yace Haj menene kike nema ne tace magana zamuyi yanzun maganar kayan nan fa ba kace komai ba?yace kaya gasu nan ki diba dama inason rage ma kabir ne don sun min yawa sosai kinga fa ko abikin nan Nasir abokina set ashirin ya dinka min kuma duk acikinsu ba yadin dubu goma sai sama da haka Haj tace ina ruwan Nasiru, ta cigaba dama zancen da nake son in maka akan abubuwan da kake yine,so nake ka gaya min menene tsakaninka da yarinyar nan Iman?ta kuma daga murya iye kai nake tambaya duk iskancin da kakeyi fa ina sane kar kayi zaton ban sani ba ina daga kafa ne kai amma naga alamar sai na warware ka naci mutuncinka ko na tozarta ka ko?sai sannan yayi magana haj tsaya ki jini ya shigo shima zo muje falo miyi wannan zancen don Allah ta bishi suka fita tana fadin nidai ka fita hanyar su bana son hulda da Habiba da ahlinta yace Haj zauna suka zauna duk da kasa kasa yake magana ina jiyo shi daga inda na sandare don na tabbata in har tasan ina dakin kashi na sai ya bushe,yace Haj kin ga yarinyar nan tana dawainiya dani tunda na dawo garin nan abinci gyaran daki aike bafa biyanta nake yi ba sannan......ta katse shi,don Allah ni rufa min bakinka baka da kannan da zasuyi dawainiya dakai?yace to Haj su wadannan yaran me suka iya?sam yarinyar nan ta fisu iya komai......ta kuma katse shi tunda an baka kaci kasha an baka cikin abinci ka kiyayeni, rannan aka ce min ka dauketa cikin motar ka, kaf gidan nan baya ga Kabir wa ya taba shiga motar?ko ni nan da na haifeka ban shiga ba na biyu kaimata dinkuna masu tsada ba kaima yan uwanka ba don wulakanci kuma sai ka ringa masu anko da matar da zaka aura,sannan jiya har cewa akayi ka rungumeta ko ba haka akayi ba?cikin daga sauti yace inji wa?Haj ki daina jin irin wannan surutan da shiri ne maganar shiga mota ta kuma kasuwa muka je ta siyo kayan abinci da aka shiryawa abokaina da suka zo daga England suka sauka gida Nasir,dinki kuma yana da kyau ka kyautata ma mai kyautata maka sannan ni ban wani rungumeta ba duk surutu ne,tace su Haj Lauren ne suke maka surutu ne?yace to in banda abun Momi mene nata na zuwa gun lunchn abin yara tsakani da Allah...ta katse shi to ni ynzu magana ta ta karshe shine ana gama bikin nan ka tattara matar ka ku tafi England,ya danyi shiru sannan yace Haj mai ya kawo maganar tfy da mimi,kinga fa ba gida ke gareni ba a hotel nake ya zan kai matar aure hotel?tayi tsaki zancan banza ne kakeyi ba zan amince ba kaje da ita ku zauna a hotel din tare ta ahiga faa don kar ya soma magiya ni zaka gaya wa zancan banza?bari kaji wllh wllh ba ka isa in maka kaffara ba tare zaku tafi in kuma zaka nuna min cewar ban isa bane to ina jira ta numfasa sannan ta cigaba hankalina zaifi kwanciya in kuna can bata jira yayi magana ba ta fice abinta ya bita a baya don Allah haj ki min hakuri mana,ko sauraronshi batayi ba jikina sharkaf da zufa na fito daga bayan labule a gefen katifa na zauna ina maida numafashina sama sama idona sharkaf da hawaye ba wai ina kukan cin fuskar da tayi min bane a'a ina kukan tafiyar da zasu yi,don ina ganin in har ya tafi da ita ni kuma shi kenan ba zan dinga ganinshi ba zanji muryarshi ba ba xanji kamshinshi ba,tsaye yake bakin kofa yana dubana ya shigo tashi ki shiga ciki share hawayenki kinji karki damu wata rana sai lbr cikin sanyin murya yake magana na mike ya matsa min na wuce. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Yau asabar tara ga watan sha daya aka daura auran yayanmu da anty mimi a kofar gidansu dake Malali daurin auran ya sami halartar mutane da dama cikinsu harda matasa sun mafi yawa kasancewar shi fan kwallone sunyi walima bayan daurin aure kamar da gayya nice mutum ta farko da ya fara kira yace min an daura auran a raina nace to ni ina ruwana amma a fili sai nace Allah ya sa alheri,yace me kikeyi?nace ba komai ina kwance yace kin san yau akwai dinner don haka ya kamata ki zama cikin shiri nace ina jin fa ba zan samu zuwa ba don kaina yana min ciwo bayan haka ga rigima nata faruwa kasan ma jiya banda Alhj ya sa baki da rigimar nan bata kasu ba don haka ina jin ba zan samu zuwa ba,yayi shiru yana son yayi sallama amma bai gaji da jin muryarta ba ya kan so tana magana yana kusa shidai baya gajiya da kallonta shi dai ya san yana sonta kuma yasha alwashin in dai yana raye sai ya aureta duk da karancin shekarunta,nace hello danaji shirun yayi yawa yace Iman kin sha maganin ciwon kan?nace eh a takaice yace kin gane ina son gsky kije wurin dinner din nan in kinji kan naki yayi sauki amma ba dalilin wani shirmen fada ba can kin jini?nace in Mama ta hana fa?yace ba xata hana ba zan mata waya nace to sai anjima Amira dake gefena ta dubeni tace ke da wanene haka a waya,nace yayanmu ne Amira ta zuba min ido cikin tuhuma tana cewa anya wannan yayan naku bashi ne gayan nan da kike boye mana ba?na dubi Amira cikin rashin gsky nace haba dai Amira ta tashi zaune daga kwanciyar da tayi tace Iman bai kamata kina boye mana sirrinki ba musamman irin wannan kina bukatar mai baki shawara sannan mu sai mu dinga kwashe sirrinmu muna fadi maki duk zurfin cikin fulani bana boye maki sirrina amma ke sai kiyi ta nuku nuku,nayi shuru tabbas zancen Amira gsky ne sai dai ina jin nauyin ce mata ina son yayanmu ne dama dai muna yin soyayya ne shi ne amma fa nice nake haukana bai ma san inayi ba,ta yunkura zata dauki hijabi tace daina tunani Iman ban fa ce lallai sai gayan matsalar ki ba ni kin gama tfy ta da sauri na jawo ta muka kara fadawa kan gado,sorry Amira zakiji ta zauna kusa dani sannan tace kin cika abin haushi ne Iman,na nutsu sannan na soma bata lbr sanda na soma son yayanmu nace wllh Amira da ban yarda wai ina sonshi bane na dauki tsoron da na keyi ne yasa na kanji muguwar faduwar gaba a duk lokacin da na ganshi sannan jikina ya shiga kyarma ashe wai duk so ne hawaye ya soma zubo min Amira nayi adduar nayi addua tamkar ina kara zuga son nayi kukan na tsine ma SO,so ko wahala nasa Allah ya isa ga duk wanda yace so na da dadi don nidai cikin wahala nake da kunan rai na soma kuka mai sauti nace Amira ni so bai min adalci ba sona da ya tashi ya kaini inda Allah bai kaini ba zuciyata ta kamu da son wanda yafi karfina na tsaya ina jan ajiyar zuciya Amira batayi min magana ba ta barni nayi kukana mai isata ba ta hanani ba bata fara magana ba sai da nayi ya isheni sannan nayi shiru ta soma magana ki bar kuka kuma kib bar zargin zuciyarki da ganin laifin tsuntsun sonki sannan ki daina cewa ya kaiki inda Allah bai kaiki ba gaya min dalilin da kike ganin cewa yayanmu yafi karfinki,nace na farko ba sona yake ba nayi ajiyar zuciya sannan na cigaba ni ba ajinshi bace sannan ga rashin shirin da ke tsakanin uwata da tashi ba zasu yarda mu auri juna ba koda yana sona bare ma bai taba son ba Amira tace niko ina ganin kamar yana sonki abinda yake maki yafi karfin kyautatawa sai dai SO,nace banyi tsamanin ba shi da yake fadin ba zai auri karamar yarinya ba a gabana yasha fadin wannan zancan ke ko abokanshi sunsha cewa suna sona sai ya hau su da fada gami da cewa shi baya son raini basu san in suna cewa suna sonmu ba zamu raina su ba?na dubi Amira na cigaba da cewa kina ganin asir abokinshi da yake son mami in da yabi ta yaynmu da bai nemi mami ba a gabana wata rana na kai musu abinci naji yana ce ma Nasir mai zaiyi da mami yar cikinashi dan dai rashin sawa kai girma gun kananan yara,ga manyan babys a gari zai ce sai Mami wadda a haihuwar kaji ya haifeta sannan kice zai soni?bayan mami tama girme man da kusan shekara daya,Amira tace to adduar dai zamu cigaba dayi sannan zamuga shawarar da zamu baki ni da Mami sai in mun zauna nace kar mu gayawa Mami,Amira tace dole ne Mami taji zancan nan don bamu boye ma juna sirri kin sani sarai dama ke ce mai mana nuku nuku kuma mun sani mun dai kyaleki ne nace ni dama don ga cewar yayanta ne shi yasa Amira tayi tsaki sannan tace dole ne Amira ta sani nace aishi kenan, mukayi shiru na dan lokaci sannan nace ynxu ma shi yayi man waya wai na shirya muje dinner anjima nifa da bana son zuwa Amira tace me yasa ba zaki je ba?nace ban son abinda ran mama zai ta baci a banza amma shi cewa yayi fadan da akeyi ba dalili bane da zai hanani zuwa,Amira tace su mami ma da kyar in zasu don naji suna cewa yaynku yace kar ya gansu a gun,nace to nima kan ba zanje ba Amira tace wllh sai kinje ai ta haka ne zaki samu ki cusa kanki gareshi kin gane shiga zakiyi ta alfarma ko ba haka ba shi fa da kanshi yace kije nace cewa yayi ma zai sa azo har gida a daukeni don ban ma san gun da za'ayi dinner din ba Amira ta mike tana dariya gami da cewa kune manya a gun. Na dubi kaina a madubi sannan nace kai Allah ya saka ma telolin shagon yaya sulaiman da alkhairi ganin yanda na fito cikin dinkin da ke jikina material ne blue mai filawoyi fari da bakake ga stones suna kyalli nasa sarka da yan kunne fashion blue jaka ta da takalmi karamin gyalena fari ina cikin fesa turare ne wayata ta soma ringin na duba yaynmu ne na dauka kin shirya ne? tambayar da ya soma yi min kenan,na shirya na ce cikin sanyaya murya ya dan ja numfashi to fito waje na ga kwaliyarki kafin in wuce kinsan fa ni zanje can ne mu tafi tare da mimi nace to amma raina nace ina ruwana in ma da mamanta zaku,ya kashe wayar na dubi agogo takwas da rabi na dare nace anya mama zata barni na tafi kuwa mami ta shigo dakin itama cikin less fari tayi kyau nace zakije ne?tace zanje kinsan nasir zanbi nace yawwa har naji dadi tace su Bilki da Sa'a da kyar ne zuwansu amma suna dai can gidan amarya nace har an kaita ne?mami tace an kaita mana daga can zaa dauketa nace mami mamanmu na falo ne?ina son fita bana son ta ganni zata iya cewa na koma dare yayi tace aa bata nan shigowata na ganta da tire tayi sashin Alhj nace yauwa dama yaynmu ne yake kirana nayi kyau mami banji kin yaba ba mami tace kinfa hadu wllh nace nagode,bari naje daga can fa zan wuce sai mun hadu don nima Nasir yace yana hanya sai yazo nan ya daukeni sannan yaje ya dau sauran kawayen Amarya,muka fito a tare tana fadin gara nayi damadama da abuna kada inje wata ta kwace min an ganni yar yarinya mukayi dariya muka tafa kowa ya kama gabanshi,nayi waje ita kuma tayi dakinsu jiran Nasir dinta,na dubi motar da ita kadai ce a harabar gidanmu ban san motar ba na dan tsaya nesa da motar ina ta dube dube to ina yayanmu yayi ne? din din naji hon daga motar gun motar na nufa ba dama kaga na ciki ya sauke glass din motar sai da jikina yayi yarrr yanda na ganshi yayi masifar kyau kyanshi ya kara fito tamkar shi yayi kanshi ya bude min mazaunin gaba,shigo kawai yace min sannan na shiga wow wani kamshi da sanyi baa magana motar sabuwa ce dal,bai min magana ba muka fita munyi tfy sosai ba tare da yayi min magana ba sai wakar mutuniyarshi wato celine dion ke tashi a cikin motar,can wayata ta soma ringin a jaka na ciro ta mama ce,gabana ya fadi na dauka mama tace cikin tsawa ina kika fita yanzu?wurin dinner fa zamu tafi,wa kika tambaya nace don Allah mama kiyi hakuri tace karfe nawa zaku dawo?wllh ban sani ba,to ki kula da kanki ki tsare mutuncinki kinji ko?nace to mama in Allah ya yarda zan kiyaye,tace to don gsky da ina dakin ba zaki fita ba,tara saura sai yauamsh za'a fara bare a gama nace kiyi hkr zamu dawo da wuri,ya juyo ya dubeni bayan na gama wayar sannan ya dauke ido yamai da kan titi sannu a hankali ya tsaya a gefen titi ya kuma dubana kinyi kyau sosai nayi murmuahi nagode,ya zuba min ido ni kuma na kasa dubanahi sai dai wani farin ciki da nake jin shi yaja wani dogon numfashi sannan yace Imman!...ya ja sunan tare da kama hannuna wani irin yanayi mai wuyar fassara na shiga ban taba jina cikin irin wannan yanayin ba ya dan murza min yatsuna sannan ya tsare ni da ido tare da fadin baki amsa min ba na kira sunanki iman nace umm....ya cigaba dan Allah iman ko bana nan kada ki tsaya harkar samari ki taimakeni ki cigaba da karatunki kinji?ki barni na zaba miki miji dai dai da ra'ayinki wanda kike so shima yake mutuwar sonki kinji little sister di ta,wani haushi ya kamani na zunburo baki a raina nace dama nasan ba wani sona yake ba Amira tace min ta ga kamar yana sona ne,ya kai yatsansa kan lebe na ya dan buga kadan sannan ya ce kina da wanda kike so ko?nace a'a cikin kulewa da shagwaba kamar zan yi kuka yace to menene na jin haushi umm?na kara turo baki gami da girgiza kai. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 kafaduna ya dafa,ina kyafta ido sai ga hawaye,kawai ji nayi ya jawo ni ya rungume wai yana lallashina,sorry my sister bar kuka,kan uba jina cikin kirjinshi sai na manta duniyar da nake, kai SO! ba dama ne,duk da na san bai kamata na biye mashi mu hada jiki ba amma sai na kasa janye nawa jikin,cikin taushin murya yace kince min,zakiyi krtn ko?ban motsa ba ya cigaba na san kina kokari da hazaka ki gyara paper ki wannan shekaran kinji ko?karki damu da maganar aure yanzu barshi nan da shekara biyar nan gaba,ya dago ni daga jikinshi yasa hannunshi ya rike fuskata yana duban idona hawaye na zuba, idonshi cikin nawa yake kallona,kin min alkawari zaki yi krt ba sauraron samari?na rintse idona dan ba zan jure kallonshi ba sonshi sai ya kasheni a raina nace ni ba wani krt da zanyi tunda kai kayi naka auran ko menene matsalarshi da karatuna?me zai karu cikin krt oho?kamar yasan tunanin da na keyi sai naji ya ce karki yi tunanin ina ruwana cikin harkar krtn ki akwai dalili kin gane bance komai ba ya sakar min fuska sannan ya bani hankici gashi share hawahenki na karba shi kuma ya anshi jakata yace nasan ba za'a rasa yan kayan shafe shafe cikin jakar ba ko?ya dubeni ko babu?nace akwai yace ni kike wa magana kina yanga?daidai lokacin ya cire sinkin hotunan jiya menene wannan?bai jira amsa ta ba ya cigaba da kallon hotunan yana cewa kai mun yi kyau amma duka nawa ne ni dai kallonshi nake kawai na gyara fuskata sosai shi kuma ya bude wani aljihu yasa hotunan sannan ya dauko wayarshi yana fadin bari na kunna wayar nan na san za'ayi ta nemana a jita a rufe shi yasa nabi wayoyin na rufe, ni sai mamakinshi nake yi kamar ba shi ba, ya dubeni zaiyi magana wayarshi ta soma ringin ya dauka hello Nas yayane?ina juyo muryar Nasir na fadin Maska kai wane irin

Chapter 1 of 5