Share this page
2 / 5
cikinku sai ku kula na san gaba kila na samo zabina. kuma kina cin albarkacin cikinki ne,ya fita gsky naji haushin abinda yayanmu yace ko da yake Anty Mimi ta fini jin haushin tunda ya ba da ita gabana. Da rana bala dryva ya kawo mana abinci inji Mama,yaynmu ya dawo lokacin ina kwance a kan kujera a falona na sake wanka na sanya material baki me zanen fararen fulawoyi ya zauna kan kujera na tashi zaune sannan nace sannu da zuwa yace yauwa na mike na shiga kicin na zubo mishi kayan ciki salat ma kadan na zuba mashi na hado da coke da ruwan cway na ajiye a gabansa nace mama ce ta aiko yace to kin ba mimi ne?nace a'a yace bari na kai mata wannan mamaki ya kamani a raina nace ita ba tayi ta bani ba sai ni na ce da saura bari na kai mata yace kawo dai na kai mata nace to na shiga na dauko na kawo mishi ya fita jim kadan ya dawo ina zaune shima ya zauna yana cin abinci yace kunna min TV nan na dubeshi nace ai ba'a hada area din ba sai dai kaset zan saka maka yace barshi sai da ya gama na kwashe kayan ya dan kishingida yace Iman kina jina?nace eh yace kar ki yarda na samu lbr kin ma Mimi rashin kunya sannan ki dinga yin abinci kullum kina bata saboda kinga tana da ciki sannan zansa Mama ta samo miki mai tayaki aiki kin gane ko?nace eh bama sai ka nemo mai aiki ba ni zanyi,yace shi kenan yanzu Babanki ya cika mana Store da kayan abinci gami da kayan cefane sai ki duba babban kicin duk abinda babu sai ki rubuta Kabir zai kawo nace to ya mike ya fita na bishi da kallo a raina nace dama nasan mai aiki zan zama a gidan nan. Yayanmu zaune a gaban Haj Yaya san da yazo ya sameta tana ta sunturi a daki abin duniya ya taru ya mata yawa, in da ta san danta zai auri matsiyaciyar yarinyar nan da bata kashe kudinta a banza ba gashi kuma abinda ya faru tana kishi da uwarta sannan yarta ta aure ma ta danta kuma wanda ta fi so; bazata yiwu ba ta ta tada masifa Alhj yace zai saketa in har ta sa dan nata ya saki Iman,ita kam ba zata iya hada zuriya da Habiba, ta dube shi wacce shawara ka yanke a kan yarinyar nan?gabanshi ya fadi yace to Haj ni ya zanyi haka Allah ya kaddara.....ta dubeshi haka ka ce?yace to ya zanyi ne Haj kina jin fa abinda Alhj yace ki kwantar da hankalinki bana son ace ta kaina kun rabu tace to naji amma sai ka min alkawari ba zaka kula yarinyar nan ba dan gsky ba zan so hada zuri'a da Habiba ba,yayi shiru na dan lokaci can yace to Haj shikenan? tace in har ka min haka shi kenan kar ka yarda ka saurareta dama kayi ta mata wulakanci in sun gaji suje su dakkota yace to duk zanyi tace to yawwa Allah yayi maka albarka,ya fito yana nazarin yanda zaiyi. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Shida daidai na yamma na gama dafa abinci gidan sai kamshi yake na zuba ma Baba mai gadi da direba na fita na mika musu,ina fitowa wanka akayi kiran sallah sai dana yi isha'i sannan nayi kwalliya, paper less nasa yellow nayi kyau sosai na fito yana zaune a falona nace sannu da zuwa yace yauwa kin kaima Mimi abincinta ne?a'a ban kai mataba na dauka sai ka shigo amma bari na kai mata yace kawo nan in bana nan kika gama ki kai mata nace to na kawo mishi ya dibar mata komai ya fita,nace kai auran mijin wata ko matsala, ya dawo zo muci ai naci yace shi kenan daya gama ya fita sai misalin tara ya min waya na dauka yace na dafa mishi lipton zai zo ya dauka na dafa mishi mai kayan kamshi da tafarnuwa kadan a falo na ajiye mishi na shige dakina na kwanta. Haka naci gaba da zama tamkar yar aiki kullum da safe inyi gyaran dakina da falona in gyara babban falo na hada Break fast na gyara kicin ban dai taba gyara mishi daki ba ban ma taba sanin yanda dakin yake ba,inyi abinci da safe da rana da yamma wataran ma har Anty mimi tace bashi take so ba yaynmu yace in sake mata wanda takeso, duk aikin da nakeyi bai taba damuna ba tunda na riga na saba saidai bai kai wannan ba kuma nasan lada nake samu batun kulani da yaynmu baiyi ba ko a jikina tunda dama ni tsoro nakeji.Ina da kwana shida su Anty Yagana suka zo suka kawo min akwatuna har na gurin Adams, yaynmu dai bai min akwati ba sadakima babana ne ya bada. shina na ashirin da hudu Anty Mimi ta tashi da nakuda cikin dare misalin karfe biyu Yayanmu ya kwankwasa min kofa na bude cikin tsoro yace nazo muje Asibiti Mimi batada lfy da sauri muka tafi ya uzzura min da na fito mu tafi gyale kawai na rufa a kan kayan barcina riga da wando shi ya kaita cikin motar sannan na shiga na riketa sai fizge fizge takeyi tana kuka takasako salati,muna isa aka shiga da ita dakin haihuwa,jim kadan suka ce ta kusa mu kawo kayan haihuwa inji likita, yaynmu ya koma gida ya dakko abubuwan da likitan yace mishi,sai shida na safe ta haihu,san da suka zo mana albishir yaynmu yana masallaci sai ni suka ce min an samu namiji murna na dinga yi na kosa yaynmu ya dawo sai da ya dawo sun zanta da likitan na tare shi da murnata nace yaynmu Anty ta haifi Baby boy da murmushi yace alhmdll ina take?nace tana ciki ina kallon likitan ni ya kura ma ido nurse suka fito da yaron ni na soma daukanshi kyakkyawa yana kama da yaynmu sai dai farin mamanshi ya dauko,yaynmu ya daukeshi yana mishi addu'a likitan ya matso yana taya yaynmu murna ya dubeni kema sai ki kokari kiyi aure ko kin samu naki babyn,duk da murnar da yaynmu yake sai daya gimtse fuska gami da cewa naje na zauna na koma kan benci na zauna can aka fito da Anty Mimi zuwa dakin hutu,can ya dawo ya sameni zaune fuskarsa a daure yace min na tashi ya kaini gida yaje yayi waya su Haj zasu zo, dama dan bai zo da wayoyinshi bane muna mota yace shi ne na fito da kayan barci dan wulakanci ba ko hijabi naxo ina ta dariya a gaban doc,nayi shiru to me zance?shine fa ya uzzura min na fito na fito don tsoron masifarshi ne ko zani ban tsaya rubawa ba yace ina miki magana kinyi min shiru ko?na rasa me zance masa sai nace to kayi hakuri. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Tunda aka yi haihuwar nan ban zauna ba dama ranar aka sallame su kullum gidan cike yake da yan zuwa barka girki nayi masu sau uku sau hudu, ga habaicin su Anty Mariya da sauran kawayen mai jego gyaran gida har dakin mai jego sani sukeyi ina jin tsoron su ba zan ce bazanyi ba, ana sauran kwana biu suna ranar na sha wuya bugun fulawa suka jingine na cincin da doughnut kuma yan uwanta ba su sa hannu ba daga ni sai Mami sai ko matar Isma'il abokin yaynmu sune suka tayani,ga aikin gida da kyar nayi sallar isha'i na shiga bayi na gasa jikina na fito na kwanta na manta ban daf mishi lipton din nashi ba barci mai nauyi ya daukeni cikin barci naji ana tashina ni uwar yan tsoro na tashi zanyi ihu ya toshe min baki da tafin hannunahi yace ke sarkin tsoro ni ne ganin yaynmu nayi ajiyar zuciya yace ina lipton dina?gabana ya fadi nace na manta ne yace to na tuna maki ya juya yayi waje haka na tashi na dafa mishi jikina na ciwo. washegari ya dawo da yamma ina falo ina gyarawa ya shiga dakin maijego ya shiga suna bedroom suna ta tsuga lbr tana basu lbr yaynmu baya kula ni tun da nazo gidan bai taba kwana akina ba sai dai aiki kamar jaka ai bari a gama suna har kashin baby ita zata wanke, shi yana falo yana jinsu ga Anty Hadiza tana sallah a falon ba dama ta yanke tace su daina, tana tayi kawaye da Anty Mariya suna zugata, can yayi sallama ya shiga sai suka yi shiru suka daina maganar yaba ta kayan dake hannunshi ya juya dama kayan fitar suna ne yayi mana kala shida shida yayi mana, dakina ya wuce na aje tsintsiyar na shiga kicin dina na kawo mishi abinci gami da mishi sannu da zuwa na koma ga aikina na barshi nan yana cin abinci yana kallon TV. Ranar suna ko tun asuba na tashi na shiga kicin,dama yaynmu yace zaizo da abokanshi da safe suyi walima anan kafin mutane su soma taruwa dama nayi redin sinasir da mai na sai farar shinkafa da miyar anta sannan na dafa masu ruwan lipton mai kayan kamshi cikin katon fulas nasa ,farfesun kan sa sai peape mit na naman rago, bakwai da rabi na gama aikina, da yake a babban kicin nayi aikin.Nasuna kuwa ta ba kawayenta ne suyo daga can suzo dashi,ina shafe shafe bayan na fito daga wanka yaynmu yayo mani waya wai gasu nan zuwa,shadda galila yar gaske cikin kayan Adams take ta sha aiki kalar pink ni kaina na san na hadu, na zuba gwala gwalai na wuya da hannu har da kafa na baza turare sai kamshi nake zan fito yaynmu ya shigo sai mukayi karo dif yayi yana dubana shima yayi kyau cikin lallausan blue din yadin shi cikin murya kasa kasa idonshi a kaina yace kin gama?girata na daga alamar eh yace to sai ki kawo mana ya juya,darduma katuwa na fito da ita na nufi gurinsu,suna da yawa cikin ladabi na gaishe su sannan nace bari na sa maku wannan a kasa zaifi ko?na fada ina duban yaynmu fuskarshi ba a sake ba yace to bayan na shiga gidane na koma kicin ina fito da kayan abinci sai da na gama fito da kulolin sannan na kawo plate plate da cokula da kuma kofuna na kawo drinks da sugar da madara ko mai dai dai na shan tea kusa da yayanmu na tsuguna dan na sanshi yafi son komai a mishi na zuba mishi tea sannan na sa mishi sinasir da miya na dau karamin plate na sa mishi farfesu na tura gabanshi,Isma'il yace duk kai kadai? Nasir yace ka san yan kwallo da mugun ci shi dai baiyi magana ba na jawo wani plate din yayi min wani kallo kasa kasa sannan yace a hankali bar nan,na tashi zan wuce Nasir yace au mu da kanmu zamusa?Maska mufa baki ne?yaynmu ya dauki kofin tea ya soma sha yana fadin to kar ku zuba da kanku tun da cikin wani zaku zuba ya dubeni da sauri na wuce,Ismail yace Maska kana takurawa yarinyar nan dubanta kawai kayi amma da sauri ta bar gurin yace to ni bani son raini kuma ka sani Nasir yace ta raini ai ta kare tunda yanzu taga girman naka ko yaya yake Maska yace ba tonan asiri ba ni bata ga kalar girmana ba suka sadariya Bello yace kayi kokari kana da mace kamar wannan ai sai godiya haka suka yi ta hira. Gidan dankam da mutane muna falo ni da Mami tace kai Iman kinyi kyau sosai wannan dinkin ya amshe ki nace me? tayi dariya sannan tace shi kenan tunda baki gane ba nifa ba abin da nake a gidan nan sai aiki kumani bai dameni ba, Mami ta gyara zama ta ce kina nufin kallonki yaynmu ke yi? nace kallon ma ban isa ba Mami tace lalai ynxu ke kin sa mishi ido?nace cab ji Mami da wata magana ni ban ma san dadin abin ba bare nace zan kai kaina ai ko na san komai ba zan mishi ba ina mace Mami ta tashi ta jawo jakata ta ciro wata yar kwalba ga wannan ki biya dubu uku,na menene?tace ke ce zaki bani lbr kinga amfanin sa sai zaki kwanta sannan ki shafa kadan dan dis zaki sa a tafin hannunki ki shafa yana da tsananin kamshi?nace yayi dubu uku Mami tace aikin shi yafi dubu goma zaki fahimata in dai yaynmu ya shaki kamshin,na ce ai ba tare muke kwana ba tace ke dai kamar ba mace ba ke ba zaki yi sanadin da zaki gifta ta gabanshi ba?nace to ai bani da kudi Mami tace sai fa kin sai wannan turaren yar arab take kawo mana har ma da wasu sai kin shigo gari zan hadaki da ita nima fati matar Ismail ce ta hadamu na amshi wata kwalbar idan tazo gobe ta tashi tace bari na gaida Bilkisu tana fita na shiga daki wato bedroom na jawo durowa nasa kwalbar a ciki sannan na shiga toilet alwala nayi nayi azahar sannan na cire kayan da ya mana na daura zani ina warware riga ya shigo a kan kirjina ya saukar da idonshi nayi sauri na sa rigar In kin gama ki samin ruwa a toilet dinki mutane sunyi yawa a hanyar dakina ya koma falona ni kuma na hada mishi ruwan wanka ya shiga toilet ni kuma na koma falo yana daga ciki ya kirani Iman nace na'am nazo yana duban mirror yace kije dakina ki dakko min kaya nace wasu kala?ya dubeni ke baki san dukkan kayana kalar da nake so nake saya ba?dan haka kowanne ki kawo min,ina murda kofar ta bude yaune karo na na farko da na shiga dakin nan na tsaya kallon dakin tunda ga kan kafet labulayen milk ne katuwar katifa ce irin wadda ba a sata a gado din nan zanin gadon shi ma milk ne dakin ba wani tarkace amma ya tsaru gurin kayan nashi na nufa bayan na ciro mishi marun sai hula da takalmi ina fitowa su Anty Mimi suna hoto a nan babban falo cikin tsoro da mamki take kallona na shige abina ya ce to ina singlet da gajeren wando?na koma na dauko masa falo na koma ya shirya yana fitowa a raina nace munyi anko,ya dubeni zanfita nace bazaka ci komai bane,no am ok nace a dawo lfy ya fita,naji dadin yanda yaynmu yayi ya nuna wa yan sunan ina da daidai nawa matsayin haka suna ya tashi yaro yaci sunan kakanshi,Baban Anty Mimi wato zaidu sai suna kiranshi daddy,a daren na kudiri aniyar amfani da turaren nan na nufi baya bandaki bayan na gama komai nayi wanka kalolin turaruka na shafa ga wani turare da anty yagana ta bani wai tsugunna duk sati ban taba amfani dashi ba sai yau,na dakko na gurin mami ina budewa bisa ga tsautsayi sai kwalbar ta subuce a jikina kusan rabi ya zube na rufe sauran ina ta tsaki nace dana san zubewa zaiyi da ban saye shi ba rigar baccin dana sa doguwa ce mai gidan breziya tana da santsi sannan bin jiki takeyi ban saka komai ba sai pant dan haka turaren sai ya manne min a jiki,waya yaynmu yayi min wai na kai mashi lipton dinshi dakinshi, gabana ya fadi sai na sa hijabin sallata na nufi dakin fitilar da ta haske dakin blue ce kuma mai duhu sannan ta kawo ta dauke haka takeyi, yana zaune kan sallaya ya shafa addua sannan ajiye kizo kiyi alwala nace ina da alwala yanzu nayi shafai da wuturi,raka'a biyu mukayi bayan gama adduoi ne yayi min tambayoyi game da ibada na amsa sannan yace na jira shi yana zuwa ina nan zaune ya fita jim kadan ya dawo ya dubeni cire hijabin kizo ki zuba min a kofi ,fuskarshi a daure yake magana dan haka ba musu na cire hijabina na ajiye gefe,Ya dubeni na duka ina zuba mishi ya karba, yana zaune a gefen katifa yana dubana kasa kasa ya ajiye kofina zo naji wannan turaren kamar na sanshi gabana ya fadi ganin ba wasa yake dani ba hakan yasa naje,yasa hannuna yaja kan jikinshi ya dorani yasa hannu ya subule rigar daga sama tsakiyar kirjina yasa fuskarshi saboda tsoro jikina sai kyarma yake ya kwantar dani akan katifa ya aje rigata gefe cikin nutsuwa ya soma sarrafa albarkatun kirjina ai da hancinshi ya kai cikina inda nan ne turaren ya zuba subhanallah ai sai ya rikice gaba daya ina ji ina gani ya shiga sarrafani cikin rawar jiki sai da na gurzu nayi kuka har na gaji na yiwa Mami Allah ya isa yafi cikin kwando,dan biji biji yayanmu yayi min sai da ya nutsu sannan ya gane abinda yayi min ni kam kasa dubanshi nayi,toilet dinshi ya shiga kafin ya fito wani wahallalen barci ya daukeni shi kam ido ya tsuramin ina barci, a ranshi yana cewa tabbas yau kam ya yarda mata suna suka tara ya amince akwai mace akwai muna mace,Mimi itace mace ta biyu da ya taba sani don ya taba fada wa tarkon wata baturiya a England sunyi soyayya na dan lokaci daga ranar da ta yaudare shi har ya kai ga saninta sai kawai yaji ya tsaneta, Mimi kam matarshi ce ba zai ce komai ba amma Iman daban ce. ynxu kam ya yarda mata suna suka tara sai yaji wani farin ciki da annashuwa irin wanda bai taba jin irin shi ba ya zuba mata ido wata kaunarta mai tsafta tana shigarsa yana jin kamar ya cire ranshi ya bata,Alwala yayi yayi raka'a biyu ya yiwa Allah godiya da ya azurtashi wannan yarinya sannan ya roki Allah akan ya bashi ikon yin adalci a tsakaninsu sannan ya daukar ma kanshi alkawarin zai rike Iman muddin ranshi,a karshe ya roki Allah akan kar ta raina shi gadinta ya zauna yi har asubahi ta sha barcinta bayan ya warware mata Ac sannan ya rufe ta ni ko ban san ma yanayi ba kiran sallah ya tasheni nayi mika gami da salati sannan na tashi ganina a dakin yaynmu na tuna da abin da ya faru jiya, da sauri na dubi jikina ba komai a jikin nawa,naja bargo na rufe ya juyo ya dubeni kin tashi?kaina a kasa na amsa eh yace in taimaka miki da ruwan dumi ko?nace a'ah zan iya ya mike ya shiga toilet da sauri na tashi na dau rigar barcina na sa na dau hijabina saboda yanda yazo min duk naji ciwo dan haka da kyar nake tfy.ina zuwa dakina na hada ruwan zafi na shiga bayan na gama gasa jikina na tsarkake jikina nayi alwala bayan nayi sallah na hau gado, tunani na fara shin kalaman da naji yaynmu yana gaya min gsky ne ko dai ko don baya cikjn hankalinshi ne?yace min yana sona ba shi da kamar ni sai surutai dai kala kala ina cikin tunani naji karar bude kofa sai na hau barcin karya dan ban son mu hada ido ina jinshi ya hawo gadon ya kwanta ya jawoni jikinsa ya rungumeni naki motsi ina jinshi har barci ya daukeshi zaune na tashi ina kallon shi hannu na daga sama na yiwa Allah godiya daya mallaka min yaynmu abinsona kuma mai bani tsoro yau gani a jikinshi din nan mai tsada,na kwantar da kaina kan faffadan kirjinshi sai naji wani sanyi farin ciki,sai goma muka tashi ko ince ya tashi dani ina jin shi na kasa tashi don kunya sai da ya tashi ya gyaramin kwanciyata ya fita sannan na tashi sabon wanka na sake sannan nayi kwalliya da atamfa na sa riga da siket na fita kicin na hada break,ina falona ina shan tea shima tea din kadan dan ina ina jin wata fayau dani kamar iska zata daukeni kuma bakina babu dadi yaynmu ya shigo kaina a kasa na dan zamo daga kan kujerar nace ina kwana?kusa dani ya zauna sannan yace lfy ya jikinki?babu inda yake miki ciwo?na kara kasa a kaina nace babu na mike na gabatar mashi da break ya gama ya fita na kira Mami a waya nace mami Allah ya isa tsakanina dake, tana dariya tace kedai gaya min komai ya wakana?nace kindai sa na sha wuya sosai gashi duk naji ciwo Mami tace Allah sarki Iman an shiga kwaryar manya ynxu sai ki dage jan hankali da kwalliya ki kula da abinda ya fiso ki dinga jan hankalinshi dasu wato na jikinki duk wannan abun da girman kan nasa sauke su zaiyi nace na gode mami bani da kudi amma zan ma babana waya sai in aiko maki mukayi sallama. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Yauma can ya umarceni na kai mishi tea din shi na juya zan dawo sai yace ina zaki nace daki na kwanta yace naje na rufe kofa na dawo,duk da tsoron wahalar da na sha sai da na dawo na zauna kan kafet sai da ya gama komai irin su shafai da wuturi ya sha lipton sannan yace zo sarkin yan tsoro babu abinda za maki naga sai wani dari-dari kike yi na nufi gurinshi yace ki cire komanki ki aje bana kwana da matata da kaya ai kin gane ko?na rasa yanda zanyi ni dai gsky ba zan iya yanda yake so ba baya ya juyamin ina nan tsaye ya juyo to jeki tunda ba zaki bi umarni na ba cikin kunya na soma cire kayana yanda yake son ganina haka na tsaya yayi murmushi idonshi a kirjina yace to zo nan honey mu kwanta a raina nace namiji bashi da kunya tsam ya rungumeni ya bude rigar barcinshi dama mai budadden kirji ce ya sani cikin jikinshi hannuwanshi duka biyun suna zagaye a kirjina ya kama maman dina ya cika hannuwa ya ja bargo ya rufemu,baimin komai ba baccin mu muka yi mai dadi,kwana uku bai min komai ba sai dai yana son nayi zir inzo gunshi shi kuma ya sani cikin jikinshi duk da ban sani ba amma na fahimci Anty Mimi da yaynmu ynxu basa zaman lfy ina ganin tun ranar da ta gane dakinahi nake kwana ko ma ita tayi ma Haj Yaya waya tace yaynmu ya juya mata baya saboda ni ranar juma'a misalin sha biyu na gama abinci rana nayi wanka riga da wando nasa na jeans rigar yar karama samanta budadde dan haka albarkatun kirjina duk sun fito ta wuya gashina na kamashi na daure shi da ribbon kalar rigar ni kaina na san nayi kyau kamar wata baby musamman ma da yake gashin nawa gefe na kama shi,yayanmu ya shigo da sallama ina kwance kan doguwar kujera ina kallon fashion TV na dubeshi yana dauke da daddy na mike na mishi sannu da zuwa na amshi daddy sai kallon suturata yake yi ya zauna a kan kujera ni kuma na zauna kan kafet... Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Tawa Tasameni3-02 Posted by ANaM Dorayi on 11:58 PM, 08-Jan-16 Under: TAWA TASAMENI __________NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI________ Nace inkawo maka abinci ko sai ka dawo daga masallaci?yace kwantar da daddy din kan waccan kujerar kizo in fadi maki,nayi yanda ya ce na je na durkusa a gabanshi na dan dafa hannuwana a kasa yanda na san zai ga abinda ya fi so ban ankara ba saidai jin hannunshi nayi a gurin yace ina son irin wannan kwalliyar ki dinga yi min,ni kadai nace to ya jawoni zuwa jikinshi harshensshi ya dora kan lebena idonshi na kallon nawa sai ya daure fuska ya daka min tsawa ya ce ke dagani nan na tsorata na sake juyowa ina dubanshi yace in daga shi kuma yaki sakina sai naga yayi murmushi gami da kissing din idona yace yi hakuri na tsorata ki ko?idonki yana burgeni in kin tsorata sai ga harshenshi a bakina,wata soyayya ya shiga gwadamin mai ban mamaki sam na manta a wacce duniya nake dukan kofa da mukaji ne ya dawo damu cikin hayyacinmu ya isa gurin kofar muryarshi a sarke yake fadin wanene?muryar Haj Yaya na jiyo tana cewa bude ka gani,da sauri na tashi daga inda nake kwance jkina ba kqari na nufi cikin bedrum, Abaya na dakko dama na aje ta akan akwati saboda kayan da na sa in wani bakon yazo sai na saka na rufo gyale tana tsaye a kofar falona tana fadin da ranar Allah maimakon a ce ynxu kana shirin tfy masallaci kai mai mata ka shige daki yanda uwarta ta shanye ubanka itama haka take so ta shanyeka,ta dubeni ke kuma ina son ki rubuta ki ajiye sai naga bayanki sai kin bar gidan nan ko kuna tsafi da bakin dodo ni sai naga karshen uwarki Habiba, ta dubi dakin tace an cika daki da kayan Allah ya isa yaynmu dake tsaye yace haba hajiyata ki daina wannan zancen mana tace ba laifinka bane na san aikin asiri ne mukomin dan can ka dunga kawo minshi dan kar shima a asirce shi, ya mika mata ta juya a fusace na sunkuya na kifa kaina a kan kujera sai kuka ya subuce min sai ji nayi yaynmu yazo ya mikar dani kiyi hakuri kinji?kar ki tsani Hajiyata wata rana zata daina kuma bana so ki rike abin da tace miki duk bacin raine, ba abinda zatayi maki wanda Allah bai maki ba,batun barin gida kuma Allah ne ya hada mu ba mai rabamu ko sai Allah? na daga kai alamar eh,ya fita na dau wata karamar kula na cika na nufi dakin Anty Mimi dama a dari-dari naje,ta dubeni fita da abincinki ba zan ciba uwar jaraba an saba da bin maza shi yasa har da rana an saka miji a daki,ki fita hanyar yarona, Anty Mimi tace Allah Haj harda shi da ya daure mata fuskata da bata isa taje inda yake ba,Haj tace kar kiga laifin mijinki Mimi bar aikin asiri ai ba a hayyacinsa yake ba, ta juya ta dubeni to uban me kike jira? nace ba zan ci ba basai ki fice min ba.Kan madubi na kifa kaina ina kuka wato su gani suke na like mashi ne ni tunda ma nake a gidan sau daya wani abu ya taba shiga tsakaninmu ko dazun ba abinda suke nufi mukeyi ba, banji shigowar shi ba sai kamshin turaren shi naji da sauri na juya na goge hawayena yace Iman kuka ko? na kago murmushi nace ba kuka nakeyi ba ya iso ya rungume ni ki ban aron darduma in je masallaci nawa duk suna gurin wanki, kuma ki daina kuka

Chapter 2 of 5