Share this page
1 / 5
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Tawa Tasameni3-01 Posted by ANaM Dorayi on 09:01 AM, 07-Jan-16 Under: TAWA TASAMENI __________ NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI________ Tindaga nan bansan inda kaina yake ba sai a Rimi Clinic lokacin ma bayan magriba ne na farfado,Dakin dam da mutane, Babana shine kusa dani yana rike da hannuna,ina farfadowa shina soma gani na shiga 'yan dube dube ina kokarin tuno me ya faru?Babana ya dubeni sannu uwata ya jikin?duk yan dakin kowa ya shiga yi min sannu,hannuna na daga zan share fuskata sai naga lalle sai na tuna ashe fa ni Amarya ce nan take na tuna mai ya faru da sauri na tashi zaune nace Babana kaji abinda Adams yayi min ko?yace ya fasa aurena, babana ya rungume ni kiyi hakuri kar ki damu,sai a sannan na dubi mutanen dakin Alhajine da yaya Kabir da yayanmu sai Mama da Aunty Yagana nace ashe har su yayanmu sun iso dako Adams yace min tare zasu zo sai kuka ya kwace min babana da Alhj sai lallashina suke mama kam cewa tayi saiki yi tayi tunda yace bai sonki dole ne?cikin kuka nace mama yace har yanzu fa yana sona saidai ba zai aureni ba kila ma yana tsokanata ne,na dubi yaynmu nace dan Allah yayanmu tare kuka zo?harara ya sakar min sannan yace kiyi wa mutane shiru ynxu da kike magana gobe ne daurin aurenshi a yola can garinsu kuma iyayenshi sun. bada hakuri dan da yarinyar suka so ya aura yaki tashi daya yace yanajin inbai auri yarinyar ba mutuwa zai yi ina ganin shima ba laifinshi bane da akwai wani abu,mama tace ba komai Abdulrahim wulakancin shine kawai dan cin mutunci sai da ya bari ana saura kwana uku biki sannan zai ce ya fasa ga shi mun gayyaci mutane ya zamuyi kenan?ai gsky abinda Adamu yayi mana sai dai muce Allah ya saka mana,Babana yace ku dai ku yi hakuri ynxu mu samu kanta in yaso sai mu san abin yi,da sauri nace yawwa Babana don Allah ku taimaka min ku shawo kan Adams ina sonshi, Mama ta kawo min duka Alhj ya tare har suna hada baki shida babana suna cewa Habiba haba menenebna duka?shi ko yaynmu fita yayi, jim kadan sai ga su Doctor yace ciwona bai tashi ba na dai firgita shi yasa amma a guji tashin hankali dan haka ynxu ya sallameni,mun fito kan titi gurin da suka ajiye motoci Alhj yace na shiga motar nace ni ba zani can gidan ba baba yace to muje nan ma nace a'ah,mama haushi ya kamata tace to ko gidansu Adamun zakije?sai kin dawo nace ni Anty Yagana zan bi Alhj yace to kuje,ya dubi yayanmu yace kai su Abdulrahman,a mota ina jikin Anty Yagana a kwance shi kuma yana tuki Anty tace Abdulrahim yaya abokinka yayi mana haka?yace anty ni kaina na rasa gane kan abin jiya fa muna tare da shi bayan mun tashi daga wani wasa wanda dama ranar zamu gama yau mu taho gaba daya da abokanmu dan har na ma Kabir waya akan ya kama mana Hotel zamu sauki baki a jiyan da daddare sai ga shi wai shi Ghana yake son zuwa ya je yaga Aisha,nace wacece kuma Aisha?sai yace yarinyar nan da aka ce ya aura yaki yanzu kuma ita yake so,da kyar ya kai safe, yau da sassafe ya dau hanya babanshi ya min waya wai ko da wata matsala ne tsakaninshi da Iman?nace ba komai shine babanshi yace to ynxu yace yau ya ke son ya auri Aisha ba sai gari ya waye ba koda suka ce a'ah su ba zasu yi karanta ba sai ganinshi sukayi ya fadi sumamme shine fa ba shiri suka dau hanyar Yola,Babanshi din yace in sun dawo zasu zo nan su bada hakuri.Jin wannan lbr sai wani sabon kuka na saki dan lokacin sai naji wani son Adams din ma nakeyi,yaynmu ya daka min tsawa yi mana shiru ko na tsaya na bubbuge ki, wannan bakin ya yi tsit nayi shiru har mukaje gidan anty yagana. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Washe gari ina kwance anty yagana ta shigo ta dubeni tashi Iman kiyi wanka ko kya ji dan dadi nace dan Allah anty ya zanyi wannan lallen ya fita ne?na tsaneshi tace ba zai fita ba sannan ke da kike Amarya ya za'ayi ki goge lalle da sauri na tashi Adams din ya dawo yace zai aureni ne?Anty tace ni dai ban sani ba Babanki da Alhj sun ce a ci gaba da shirye shirye biki ba fashi sai dai ina zaton ba da Adams din ba ne nan na koma na kwanta na dora sabon kuka nace TAWA TA SAMENI ni iman aure ban san mijina ba?na shiga uku,Aunty yagana tayi ta bami hakuri gami da lallashi.. Ashe abinda ke faruwa shine boka yayi aiki sun hada Adams da aljani ya juyar mishi hankali dan haka da suka samu lbr zancen aure ya rushe da Adams sai murna da farin ciki hatta Aunty Mimi tayi murna dan dama tace bata son in auri Adams dan kar mu zama abokai,a cewarta in auri abokin mijinta taci baya(hahhhah lallai a gaisheki mimi)ita tana auran mai kudi nima na auri mai kudi ba zai yiwu ba..Zaune gaban boka Haj Yaya ce da Haj Laure suna murna gami da godiya boka ya katse su to ynxu kunsan wanda za ta aura ko?Haj yaya tayi sauri tace duk ma wanda zata aura Allah gafarta boka taje ta tayi ta aura tunda dai ta rabu da abokin dana ai shi kenan dama bani son ta rabu dana kusa da dan nawa ne bare shi kansa,ta cigaba dan haka tun da duk kanmu....Haj Laura ta karasa da cewa ya fada kan kowa,sun bashi kudi da alkawarin in wata matsala ta taso zai gansu. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Yaune juma'a kuma yaune lunchn,nace ma anty yagana nifa ban san wanene mijin ba anty yagana tace inje don kada mutane su gane halin da ake ciki tun da ba kowa ne ya sani ba ki kwantar da hankalinki Babanki yaba Alhj damar ya fidda miki miji a cikin kwana ukun da suka rage shi kuma ya fitar miki da miji dan gaske ki dauka haka Allah ya tsara,cikin kuka nace Aunty wanene?tace nima ban sani ba dan ko mamanki bata san kowa ye ba sai dai tace tasan ba zai miki mugun zabe ba shi yasa ma kikaji nace dan gaske.Ina ji ina gani ta shirya ni suka zuba min dubai less da gwala gwalai nace anty ni dai kayan Adams ne ku cire min,tace a'a ba nashi bane ai ke yar gata ce wannan cikin kayan da babankk ya hado maki ne daga dubai sannan mamanki da Alhj sun maki gwala gwalai shima Adams ya bar maki akwatuna,dan haka in kinje gidan ango sai kiyi ta kwaliya,na share hawayen idona,Anty Saudatu ta miko min kayan shafa nan na kuma yin wata kwaliyar. Gurin lunchn yayi guri ko ina ya tsaru mutane kamar kasa har abin ya bani mamaki ni da kawayena muka hau high table shalele ya cashe sosai su Mami da Amira da sauram kawayena sun yi min kara wajen buga abubuwa,na sha liki gurin dangi da yan uwa sun min liki baran ma Kabir har nace a raina kodai da Kabir din aka hadani ne?yaynmu ne ya bani mamaki ko leke duk yanda muke dashi shine ko yazo bikina niko a na shi nayi rawa nayi tsaki ba komai duniya ce.Bakwai aka tashi daga gurin lunchn, gidansu Anty Yagana muka koma kuma can aka min kamu sai dai banga dangin miji ba kamar yanda naga ana yi a al'ada Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Washe gari daurin aure tun safe direban babana yaxo ya daukeni ya maidani gidan Babana nan na samu gidan cike da yan garinmu har da tsohuwa jikinta na fda na soma kuka tace kuji mun sakarai ai ni murna nayi da dan Ball yace baya yi dan Allah ya sani tunda akace Adamu Ball yake sai naji bana sonshi ynxu da babnki ya mana bayani yace ya fasa nace gara haka kila ma yace ba zai iya rike ki bane yace ba yayi tunda Ball ai ba sana'a bace, duk da halin da nake ciki sai da na yi murmushi a raina nace to shi wannan baki san ta sana'ar ba kila ma gara Ball.Karfe biyu gidan babana ya soma cika da yan daurin aure niko ina can dakin Babana na kudundune sai kyarma sanyi nake zazzabi ya rufe ni ba wanda ya san inda nake ban sani ba har an daura aure su Amira sunzo muje gurin sai nemana ake gidan cike yake dam da jama'a can babana ya shigo bedroom dinsa yana cewa bari ya karoma baki dabino sai ya sameni kwance ina ta rawar sanyi da sauri ya iso gurina,uwata menene?dama kina nan?ya dago ni jikina zafi rau ya shigo falo ya shiga kiran Anty Maijidda a waya data zo yace mata gani nan ba lfy shi kuma ya fita ya sallami baki ya dawo,Anty Maijidda ta dagani ta zaunar dani ta dubi babana tace to baban Iman ya za'ayi ynxu?ga gidan dinke da mutane ko zaka kira likitan mu ne?yace a'a bari na kira wata likitar kin san tana da matsalar zuciya ya dubeni kin san number Doc dinki na girgiza kai alamar a'a yace to bari na kira yaynku ai shi yana da no dinsa ko?nayi alamar eh,ya shiga neman layin yaynmu Anty Yagana ta yowa Anty Maijidda waya wai inzo yan walima sun soma zuwa Anty Maijidda tace yagana ga Iman nan kwance babu lfy ynzu ma likita muke kira,Anty Yagana tayi salati tace gamu nan zuwa babana ya samu yayanmu ya sanar dashi yazo da likita gani nan ba lfy yayanmu cikin rikicewa yace ba dai ciwon ta bane ko,babana yace shi yasa nace kazo da liktan ta dan kar abin yayi nisa,jim kadan sai ga yayanmu shida likita daga dakin babana aka daukoni zuwa falo kan doguwar kujera aka kwantar dani likita ya shiga dubani can ya dago ya dubi su babana da yaynmu yace ba ciwon ta bane damuwa ce ta saukar da zazzabin sai dai ayi kokarin ganin ta rage damuwar dan tana iya kawo barazana ga ciwon nawa,ya rubuta magunguna yace zaije da kansa ya siyo sannan yace da yaynmu asamu tawul karami mai kyau asa cikin ruwa mai tsafta a dinga goge min jikina nan da wasu yan mintuna daga kafa har zuwa goshina Na zaci tare da yaynmu zasu fita sai naga yaynmu ya zauna Babana da Anty Maijidda suka fita Anty tace bara na dauko tawul da ruwa a zatona anty ce zatayi min gugar jikin sai naga yaynmu ya amsa ita kuma ta fita har da kulle kofa.. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 yaynmu ya iso gabana ya tsuhunna sanye yake da rigar boyel fara tas kamshin turare sai tashi yake a jikinsa ya cire farar hular shi ya ajiye sannan yasa hannuwanshi ya jawoni yaja zif din rigata kasa gabana sai faduwa yake tsoro da mamaki suka cikani a raina nace yaya zasu ce yayanmu ne zai min wannan aiki to ko dakinmu daya ai bai dace ba inaji ina gani ya cire min riga da breziya ta daga ni sai zani iya cibiya sannan yajuyo dani naso in sa hannu in kare kirjina amma kasancewar jikina babu kwari sai na kasa dan haka sai na runtse idona ina jiran naji ruwan a jkina sai naji shiru a hankali na bude idona yaynmu na gani a gurin da yake idonshi kyam a kan Kirjina da sauri nasa hannu na rufe ya dauko tawul din ya soma goge saman cikina zuwa kirjina sannan fuskata duk da yayi kokarin kamewa dan kada na gane na fuskanci ya dimauta da ganin halittar kirjina haka yafi goge min gurin can aka kwankwasa kofa ya yi sauri ya samin riga sannan yace a shigo, likita ya shigo da magunguna yace a bani abinci naci sai nasha ynxu,bayan tafiyar likitan ne yayi ma Anty Maijidda waya a kawo min ruwan Tea, su da yawa suka shigo Anty Maijidda da Anty Yagana,Mami Amira harda tsohuwa kakata sun min sannu sannan suka fita,a raina nace a rasa mai bani tea dinma sai yaynmu kadan na sha nace ya isheni ya harare ni karbi da sauri na karba na kafa kai na shanye yace ko kefa,kafin ya rufe baki sai amai na wanke mishi jiki tas da amai yana rike dani sai da na gama sannan tsoro ya kamani na tuna Mami ta taba bani lbr wai wata rana Bilkisu bata da lfy tayi amai a dakin Haj Yaya ya shigo ya taka sai da ya mareta duk da bata da lfy wai ya zatayi amai a daki da sauri na dube shi cikin tsoro nace yi hakuri dan Allah......shiiii ya katseni sannan ya dubeni yace kin gama na daga kai yace Anty Maijidda ta shigo tana ganina tace ya kika ma yayanku amai kin bata mashi jiki Iman yace ba komai ta kuskure bakinta ta sha maganin yanxu zanje gida na dawo anjima, bayan na sha maganin na kwanta kawai sai barci, bani na farka ba sai magriba Anty Yagana suka sani nayi wanka sannan naji suna cewa tun da jikin da sauki a kaita tayi sallama da mamanta,na dubi Anty nace dan Allah Anty Maijidda bani da lfy kar ku kaini wani gurin suka ce naje naji sauki a dakina ina kuka ina komi suka kaini gurin mamana tayi min nasiha mai ratsa jiki sannan ta kara da cewa tsafta da girki suma manyan makamaine na kara karfin zaman aure dana haka ki kula,yan uwan mama da suka zo da yan uwan Maska,dangin Alhj suma sunyi min tasu nasihar amma har ynxu banji wanda yace min ga mijin ba gurin Alhj aka kaini shima yayi min nasiha sosai har ya kara da cewa duk wanda kika gani a matsayin mijinki to kiyi mishi biyayya haka Allah ya tsara ni dai sai kuka nakeyi,mun taso tsakar gida,gidan cike yake da mutane yawanci dangin mama ne da kawayenta daga nan sai gidan kawu malam shima yayi min nasiha sosai kuma yace min na rike mijina haka Allah ya hukunta,Bamu shiga cikin gidan ba da yake su Baba suna can gidan mamana gidan babana muka koma a gurguje kafin motar daukar amarya tazo suka kuma min wani gyaran na dubi Amira da Mami nace ina wayata suka ce tana gurin Saudat suka kirata ta kawo min na kunna ta ina budeta text ne ya fara shigowa na bude shi naga ansa "dama nace miki i am always lucky gashi kuma.. kaina ya daure nace me kenan sai naja tsaki na soma del din text dinshi nace koma wanene ya karata can har yana cewa baga shi nan ba yana nufin shi aka aura min?me karya ina ma su Baba suka wani sanshi,su Mami suka ce ke da wa kike wannan fadan?na dan kishingida nace um Amira tace kinsan mijinki kuwa?da sauri na tashi zaune nace wanene Mami tace itama fa bata sani ba Amiran,nace um ni ko wanene ma na hakura zan zauna dashi tun da rufa mini asiri ma yayi bayan an kini kuma shima wanda ya kini din dama bashi zuciyata take so ba na rasa wanda nake son ma na hakura bare Adams? sai naga Amira da Mami sunyi dariya nace in ma kun sanshi baku son ku gaya min ai zan ganshi ne,suka ce har ma ku zauna har abada,muna cikin haka Anty Maijidda ta shigo tace Babana yana san ganina ina zaune gabanshi yana mini nasiha gami da nuna min nayi biyayya nayi koyi da hali irin na uwata sannan yace yaji dadin mijin da Alhj ya zaba min domin shi kansa lokacin da ya ganshi ya so ace ya kasance mijina,na soma kuka yace na daina kuka duk abinda nake bukata kar na zama mai rokon mijina na mishi waya zai bani kamar na tambayeshi wanene mijin sai naji kunya nayi shiru,mamakin da naji shine ganin abokan yaynmu sune dai suka zo daukar Amarya,a motar Isma'il aka daukeni a raina nace to ni Iman me ya kawo yaynmu kai amarya kuma?to ko dai Adams din ne tsokanata sukeyi?wa zan samu ya amsa min wadannan tambayoyi?ina cikin tunani har muka iso gidan,Anty Yagana ke rike dani fuskata rufe har cikin gidan ta umarceni dana shiga da kafar dama gami da yin Bissimila nayi yanda tace tafi tafi har dakina inda ta zaunar dani akan gado nan da nan mutane suka cika gidan yan ganin daki nan na bude idona tsayawa fadar kayan da aka zuba min a dakin ai kauyanci ne komai na dakin green ne bedroom din kenan falon dai ban fita ba hatta setin gadon dasu madubin duka green ne,ban taba ganin setin irin setin nan ba haka kowa yake cewa Mama,Mami ta shigo ta dubeni kai Iman kin more kaya kinga falonki da bayinki kuwa?Amira tace ai kallo yana kicin nace uhm! ina bayin suka nuna min gashi nan ashe ma a cikin bedroom din yake haka dai mutane sukayi ta zuwa suna leka bayi da sauran wurare har suka soma tfy Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Ya rage sauran kawayena,Nasir ma yayiwa Mami waya wai ta fito su tafi ta dubeni matar yaya sai kinji ni a waya da sauri nace wanne yayan?ta fita tana dariya Amira ma ta fita tana dariya, tace to Iman sai ki ganni dan wannan mijin naki baya wasa da mutane bare muce zasu shigo da aboka ango na riketa nace sai ta gaya min ko wanene tace bansanshi ba na dai ganshi dazu ne naga kamar ba shi da fara'a,ta kwace nace dan Allah Amira kada ki tafi ko saurarona batayi ba sai da ta kai kofar fita daga bedroom din sannan tace Anty Yagana tace in ce maki sun wuce sai sunzo kawo maki akwatuna amma akwai kaya cikin wardrp nace shine suma suka gudu harda Saudatu,Amira tace eh na taso nace bari na rakaki da gudu ta fita kamar dama ta san riketa na so nayi tace sai wata rana har falina na fita tausayin kaina ya kamani nan tsakiyar falon na tsaya ina duban dukiyar da iyayena suka narkar cikin katon falon komai na ciki tunda ga Carpet har zuwa Kujera Labule marun ne,wata yar kofa na gani koda na bude ashe kicin ne ya tsaru kayan aiki masu amfani da lantarki gasu nan,na dawo na daga labulen window na leka sai naga wani katon falone na alfarma falon da kamar naso na sanshi a hankali na bude kofar dakin na leko gabana yayi wani mugun faduwa ganin gidan yaynmu tabbas gidan yaynmu ne kenan shi na aura wata zuciyar tace min ko Kabir ne,shine zamu zauna anan kafin ya gama gida?na koma bedroom kaina daure na leka Toilet din da naji ana ta kwarzanta koda na ganshi sai da nace Allah yasa ka ma iyayena da albarka na shiga nayi alwala nazo nayi shafai da wuturi da yake nayi isha a gida na idar na bude wardrof na ga kaya kala kala kusan cike na dauko rigar barcina mai hawa biyu nasa na kama gashina na tufke sai a lokacin na kula da wani show glass cike da kayan kwalba a cikin kwalban akwai turarukan wuta masu kamshi,na hau gado na kwanta zuciyata cike da tsoro da tunanin wa na aura ga tsoro ni kadai ce dan da na saba ni dasu Jamila muke kwana nace gobe zanyi wa su Jamila waya su dawo nan,can barci ya soma daukana naji motsin kofa da sauri na juya don ganin mai shigowa .Yaynmu na gani tsaye cikin kayan barci riga da dogon wando kyanshi da annuri yana tashi a tare dashi ya taho a hankali har kusa da gadon nima na tashi zaune fuskarshi babu yabo ba fallasa yace ya jikin?a hankali yake magana,da sauki na fada ina dubansa farin ciki da dadi suja cikani sai dai na kanne,yace ina yake maki ciwo ynxu?nace babu yace shi kenan sai da safe nace Allah ya kaimu ya juya na bishi da kallo yana fita na fda kan gadon don murna da farin ciki sai na nemi ciwon ma na rasa kai a karshema durowa nayi na shiga bayi alwala nayo nazo nayi ta nafilfili ina ma Allah godiya daya sa iyayena suka zaba min abin sona,shiko daya koma dakinshi sai da ya gama komai na al'adar rayuwarshi sannan ya dauki waya ya kira layin Mimi ta dan jima tana ringin sannan ta dauka,lafiya?abinda ta soma tambaya kenan,ya baki kawo min lipton ba ne? tace Amarya ba sai ta kawo maka ba ta kashe wayar ya jima yana duban wayar shi mimi zata kashe ma waya?lallai ma, da kanshi ya shiga kicin din ya dafa ya fito bayan ya gama ya kwanta ya jawo filo ya rungume tsam a kirjinshi idanuwanshi a lumshe ido surar Iman kawai yake gani,gsky ya girgiza da ganin halittar kirjinta bai taba tunanin haka take ba wato shi wannan abu baiwa ce daga Allah ba shekaru ne ba domin ko yanzu tafiMimi kira duk da dai kirjin kawai ya gani ranar yayi baccin da ya jima baiyi ba tunda ya samu yarinyar daya jima yana so gashi tana da abin da yafi so a gurin ya mace duk biyun wato kasa da sama sai dai inda zai samu matsala yaya zai yi ya tinkareta da wani batu na bukata?a ganin shi sai girmanshi ya zube a idonta da wannan tunani yayi barci. Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com Kokuma ku kasance taredamu a facebook https://mbasic.facebook.com/HAUSA- Novels-389304544597988/? _e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347 Da safe nayi wanka na gyara gado na share na goge inda yayi datti sannan na jona naurar saka turaren wuta na zuba nan da nan dakin ya gauraye da kamshi kwalliya na sha cikin atamfa yar Ghana dinkin riga da siket rigar fitet Breazier style gashi na na daure shi da ribon sannan na daura dankwali turare na fesa na koma falona na shiga kokarin hada TV,ban ji karar bude kofa ba sai dai naji sallama gabana ya fadi na juyo yana tsaye da Jeans baki da shirt,yayi kyau sosai na zauna kan kafet na ce ina kwana?ya amsa lfy ya jiki?nace naji sauki ya juyo tare da fadin zo nabi bayanshi har falo ya zauna kan kujera sannan yace shiga dakin Mimi ki gaisheta sannan kice tazo ina kiranta cikin tsoro na shiga tana kwance a kan doguwar kujera cikin ta ya tsufa girman falonta kamar nawa nace Anty Mimi ina kwana da sauri ta tashi ke!! Ta daka min tsawa ni ba antyn ki bace batun kwana kuma banganshi ba cikin tsoro na ja baya nace yaynmu yace kizo ban jira amsa ba nayi waje da gudu ya dubeni menene?nace am....ba komai yace to zauna nan ya nuna min kujerar da take kalonshi kusan minti goma sannan ta fito kusa da shi ta zauna tana wani cin magani yace kinsan tun dazu nace ki zo shine kika ki zuwa ko?ta kauda kai taki magana yace to dama nayi kiranki ne dan na gabatar miki da Amina wato Iman a matsayin yar uwa.....ta katse shi ni ba yaruwata bace ya ce to ya isa haka ni matata ce kamar yanda kike matata tace to kace dama can kana sonta munafunci ne kawai.....ya mike yanda uwata tace in aureki haka na aureki ke ma zabin mahaifiyata ce kin gane?wannan kuma ya nuna ni zabin mahaifina ce dan haka ba zabina a

Chapter 1 of 5